Luka 15:31 - Littafi Mai Tsarki31 Sai uban ya ce masa, ‘Ya ɗana, ai, kullum kana tare da ni, duk abin da yake nawa naka ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 “Sai mahaifin ya ce masa, ‘Ɗana, kullum kana nan tare da ni, kuma duk abin da nake da shi, naka ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |