26 Sai ya kira wani baran gidan, ya tambayi dalilin wannan abu.
26 Sai ya kira ɗaya daga cikin bayin, ya tambaye shi abin da yake faruwa.
“A sa'an nan kuwa, babban ɗansa yana gona. Yana dawowa, ya yi kusa da gida ke nan, sai ya ji ana kaɗe-kaɗe da raye-raye.
Shi kuwa ya ce masa, ‘Ai, ɗan'uwanka ne ya dawo, tsohonku ya yanka kiwataccen ɗan maraƙin nan saboda ya sadu da shi lafiya ƙalau.’
Da ya ji taro na wucewa, sai ya tambaya ko mene ne.
Duk kuwa suka yi mamaki, suka ruɗe, suna ce wa juna, “Me ke nan kuma?”