Luka 15:24 - Littafi Mai Tsarki24 Don ɗan nan nawa dā ya mutu ne, amma a yanzu ya komo, dā ya ɓata, amma a yanzu an same shi.’ Sai suka yi ta farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Gama ɗan nan nawa, da ya mutu, amma yanzu yana da rai kuma. Da ya ɓata, amma yanzu an same shi.’ Sai suka fara shagali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |