Luka 15:18 - Littafi Mai Tsarki18 Zan tashi, in tafi gun ubana, in ce masa, “Baba, na yi wa Mai Sama zunubi, na kuma saɓa maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Zan tashi in koma wurin mahaifina, in ce masa, “Baba, na yi wa sama, na kuma yi maka zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |