Luka 15:14 - Littafi Mai Tsarki14 Da ya ɓad da kome kakat, aka yi babbar yunwa a ƙasar, sai ya shiga fatara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Bayan ya ɓatar da kome, sai ga muguwar yunwa a dukan ƙasar, har ya shiga rashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |