Luka 15:1 - Littafi Mai Tsarki1 To, sai duk masu karɓar haraji da masu zunubi suka yi ta matsowa wurinsa su saurare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Yanzu fa, masu karɓar haraji da “masu zunubi” duka suna taruwa don jin koyarwar Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |