Luka 14:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai suka yi shiru, Yesu kuwa ya riƙe shi, ya warkar da shi, ya kuma sallame shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Amma ba su ce kome ba. Sai ya riƙe mutumin, ya warkar da shi, sa’an nan ya sallame shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |