Luka 14:28 - Littafi Mai Tsarki28 Misali, in wani daga cikinku yana son gina soron bene, da fari ba sai ya zauna ya yi lissafin abin da zai kashe ba, ya ga ko yana da isassun kuɗi da za su ƙare aikin? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 “In wani daga cikinku yana so ya gina gidan sama, ai, yakan fara zama ne, ya yi lissafin abin da ginin zai ci tukuna, don yă ga ko yana da isashen kuɗi da zai gama ginin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |