Luka 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sai ubangijin biki ya ce wa bawan, ‘Fita, ka bi gwadabe-gwadabe da hanyoyin karkara, ka rinjayi mutane su shigo, don a cika gidana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 “Maigidan ya ce wa bawansa, ‘Ka je kan hanyoyin da layi-layi na karkara, ka sa su shigo, don gidana ya cika.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |