Luka 14:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai wani ya ce, ‘Na sayi shanun noma guda goma, za ni in gwada su. Ina roƙonka ka ɗauke mini.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 “Wani ya ce, ‘Na sayi shanun noma guda goma yanzun nan, ina kan hanyata ke nan in gwada su, ina roƙonka, ka yi mini haƙuri.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |