Luka 14:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai dukansu baki ɗaya suka fara kawo hanzari. Na farko ya ce masa, ‘Na sayi gona, lalle ne in je in gano ta. Ina roƙonka ka ɗauke mini,’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “Amma sai dukansu suka fara ba da hujjoji. Na farkon ya ce, ‘Na sayi gona yanzun nan, dole in je in ga yadda take, ina roƙonka ka yi mini haƙuri.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |