Luka 13:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sai ya ba su misalin nan ya ce, “Wani mutum yana da ɓaure a garkar inabinsa. Sai ya zo neman 'ya'ya, amma bai samu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sai ya ba su wannan misali ya ce, “Wani mutum yana da itacen ɓaure, da aka shuka a gonar inabinsa. Da ya je cire ’ya’yan itacen, sai ya tarar ba tă yi ’ya’ya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |