Luka 13:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ko kuwa goma sha takwas ɗin nan da hasumiya ta faɗo a kansu, a Siluwam, ta kashe su, kuna tsammani sun fi duk sauran mutanen Urushalima laifi ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ko kuwa kuna tsammani, sha takwas ɗin nan da suka mutu lokacin da hasumiya a Silowam ya fāɗi a kansu, sun fi dukan sauran mutanen Urushalima laifi ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |