Luka 13:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sa'ad da kuka ga Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, da dukan annabawa a Mulkin Allah, ku kuwa ana korarku, a nan ne za ku yi kuka da cizon baki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 “Za a yi kuka a can, da cizon haƙora, sa’ad da kuka ga Ibrahim, da Ishaku, da Yaƙub, da dukan annabawa a mulkin Allah, amma ku kuwa, za a jefar da ku a waje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |