Luka 13:27 - Littafi Mai Tsarki27 Shi kuwa sai ya ce, ‘Ina dai gaya muku, ku kam, ban san daga inda kuke ba. Ku tafi daga wurina, dukanku ku masu aikata mugunta!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 “Amma shi zai amma ya ce, ‘Ban san ku, ko inda kuka fito ba. Ku rabu da ni, dukan ku masu aikata mugunta!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |