Luka 13:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sa'an nan za ku fara cewa, ‘Ai, mun ci mun sha a gabanka, har ka koyar a kan titi-titinmu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “Sa’an nan za ku ce, ‘Haba, mu da muka ci, muka sha tare da kai, har ka yi koyarwa a cikin titi-titi namu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |