Luka 13:21 - Littafi Mai Tsarki21 Kamar yisti yake wanda wata mace ta ɗauka ta cuɗa da mudu uku na garin alkama, har duk garin ya gama da yistin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Yana kama da yisti wadda mace ta ɗauka, ta kwaɓa garin alkama mai yawa da shi, har sai da yistin ya gauraye kullun duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |