Luka 13:19 - Littafi Mai Tsarki19 Kamar ƙwayar mastad yake, wadda wani mutum ya je ya shuka a lambunsa, ta kuma girma ta zama itace, har tsuntsaye suka yi sheƙarsu a rassanta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Yana kama da ƙwayar mustad, wadda wani mutum ya ɗauka, kuma ya shuka a gonarsa. Ta yi girma, ta zama itace, kuma tsuntsayen sararin sama suka huta a rassansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |