10 Wata rana yana koyarwa a wata majami'a ran Asabar,
10 Wata ranar Asabbaci, Yesu yana koyarwa a wata majami’a,
Sai ya zazzaga duk ƙasar Galili, yana koyarwa a majami'unsu, yana shelar bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiya na mutane.
Sai ya yi ta yin wa'azi a majami'un ƙasar Galili.
In ya yi 'ya'ya, to, in kuwa bai yi ba, sai a sare.’ ”