Luka 12:9 - Littafi Mai Tsarki9 Wanda kuwa ya yi musun sanina a gaban mutane, za a yi musun saninsa a gaban mala'ikun Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Amma wanda ya yi mūsun sanina a gaban mutane, shi ma za a yi mūsunsa a gaban mala’ikun Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |