Luka 12:54 - Littafi Mai Tsarki54 Ya kuma ce wa taron, “In kun ga girgije yana tasowa daga yamma, nan da nan kukan ce, ‘Za a yi ruwa.’ Sai kuwa a yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202054 Ya ce wa taron, “Sa’ad da kuka ga hadari ya fito daga yamma, nan da nan kukan ce, ‘Za a yi ruwan sama,’ sai a kuwa yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |