Luka 12:21 - Littafi Mai Tsarki21 Haka, wanda ya tanada wa kansa dukiya yake, ba shi kuwa da wani tanadi a gun Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 “Haka zai zama ga duk wanda ya tara wa kansa dukiya, amma ba shi da arziki a gaban Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |