Luka 12:20 - Littafi Mai Tsarki20 Amma Allah ya ce masa, ‘Kai marar azanci! A daren nan za a karɓi ranka. To, kayan da ka tanada, na wa za su zama?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 “Amma Allah ya ce masa, ‘Kai wawa! A wannan dare za a nemi ranka. Bayan haka, wa zai gāji abin da ka tara wa kanka?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |