Luka 12:19 - Littafi Mai Tsarki19 Zan kuma ce wa raina, “Lalle ina da kaya masu yawa a jibge, tanadin shekara da shekaru. Bari in huta, in yi ta ci, in yi ta sha, ina shagali.” ’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ni kuma zan ce wa raina, “Kana da kaya da yawa masu kyau, da aka yi ajiyarsu domin shekaru da dama masu zuwa. Yi hutunka, ka ci, ka sha, ka yi annashuwa.” ’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |