Luka 12:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ya kuma ce, ‘To, ga abin da zan yi. Sai in rushe rumbunana, in gina waɗansu manya, in zuba duk amfanin gonata da kayana a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “Sai ya ce, ‘Ga abin da zan yi. Zan rushe rumbunana, in gina manya, in zuba dukan hatsina da kayana a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |