Luka 12:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ya kuma ce musu, “Ku kula fa, ku yi nesa da kowane irin kwaɗayi, don yawan kaya ba shi ne rai ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sai ya ce musu, “Ku lura fa! Ku tsare kanku daga dukan kowane irin kwaɗayi. Ran mutum ba ya danganta a kan yawan dukiyarsa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |