Luka 11:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ina dai gaya muku, ku yi ta roƙo, za a ba ku. Ku yi ta nema, za ku samu. Ku yi ta ƙwanƙwasawa, za a kuwa buɗe muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Don haka ina faɗa muku, ku roƙa, za a ba ku, ku nema za ku samu, ku ƙwanƙwasa za a kuwa buɗe muku ƙofa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |