Luka 11:49 - Littafi Mai Tsarki49 Shi ya sa hikimar Allah ta ce, ‘Zan aika musu da annabawa da manzanni, su kashe waɗansu,’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202049 Saboda haka, Allah a cikin hikimarsa ya ce, ‘Zan aika musu da annabawa da manzanni. Za su kashe waɗansu, su kuma tsananta wa waɗansu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |