Luka 11:48 - Littafi Mai Tsarki48 Wato, ku shaidu ne a kan kun yarda da ayyukan kakanninku, ga shi, su ne fa suka kashe su, ku kuwa wai har kuka gina musu gubbobin! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202048 Wannan ya shaida cewa kun amince da abin da kakannin-kakanninku suka yi. Sun karkashe annabawa, ku kuma kun gina kaburburansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |