Luka 11:45 - Littafi Mai Tsarki45 Sai wani a cikin masanan Attaura ya amsa masa ya ce, “Malam, faɗar haka fa, mu ma, ai, ka ci mutuncinmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Sai ɗaya daga cikin masanan dokoki ya ce wa Yesu, “Malam, in ka faɗi waɗannan abubuwa haka, kai kuma ka zage mu ke nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |