Luka 11:44 - Littafi Mai Tsarki44 Kaitonku! Kuna kama da kaburburan da ba a gani, waɗanda mutane suke takawa da rashin sani.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 “Kaitonku, domin ku kamar kaburbura ne da ba a sa musu alama ba, waɗanda mutane suke takawa don rashin sani.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |