Luka 11:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ka gafarta mana zunubanmu, gama mu ma muna gafarta wa duk wanda yake yi mana laifi. Kada ka kai mu wurin jaraba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ka gafarta mana zunubanmu, kamar yadda mu ma ke gafarta wa duk wanda ya yi mana laifi. Kada ka bari a kai mu cikin jarraba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |