Luka 11:38 - Littafi Mai Tsarki38 Sai Bafarisiyen ya yi mamakin ganin yadda Yesu zai ci abinci ba da fara wanke hannu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Amma Bafarisiyen ya lura cewa, Yesu bai wanke hannu kafin ya ci abinci ba, sai mamaki ya kama shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |