Luka 11:37 - Littafi Mai Tsarki37 Yesu yana magana, sai wani Bafarisiye ya kira shi cin abinci. Ya shiga cin abincin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Da Yesu ya gama magana, sai wani Bafarisiye ya gayyace shi cin abinci tare da shi. Sai kuwa ya shiga ya zauna a tebur. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |