Luka 11:36 - Littafi Mai Tsarki36 In kuwa duk jikinka ya cika da haske, ba inda ke da duhu, ai, duk sai ya haskaka gaba ɗaya, kamar yadda hasken fitila take haskaka maka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Saboda haka, in dukan jikinka yana cike da haske, ba inda ke da duhu, jikinka kuwa zai kasance da haske gaba ɗaya, kamar yadda hasken fitila yake haskaka ka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |