Luka 11:33 - Littafi Mai Tsarki33 “Ba mai kunna fitila ya ɓoye ta a rami, ko ya rufe ta da masaki. A'a, sai dai ya ɗora ta a maɗorinta, don masu shiga su ga hasken. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 “Babu wanda yakan ƙuna fitila sa’an nan ya ɓoye ta, ko ya rufe ta da murfi ba. A maimako, yakan ajiye ta a kan wurin ajiye fitila, don masu shiga su ga haske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |