Luka 11:27 - Littafi Mai Tsarki27 Yana faɗar haka, sai wata mace a taron ta ɗaga murya ta ce masa, “Albarka tā tabbata ga wadda ta haife ka, wadda ka sha mamanta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Da Yesu yake cikin faɗin waɗannan abubuwa, sai wata mace daga cikin taron ta ɗaga murya ta ce masa, “Mai albarka ce uwar da ta haife ka, wadda ka sha mamanta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |