Luka 10:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ku zauna a gidan, kuna ci kuna shan duk irin abin da suka ba ku, domin ma'aikaci ya cancanci ladansa. Kada ku riƙa sāke masauki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ku zauna a wannan gidan, kuna ci kuna shan duk abin da suka ba ku, gama ma’aikaci ya cancanci albashinsa. Kada ku yi yawan sāke masauƙi, daga gida zuwa gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |