Luka 10:6 - Littafi Mai Tsarki6 In akwai da ɗan salama a gidan, to, salamarku za ta tabbata a gare shi. In kuwa babu, za ta komo muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 In akwai mutum mai salama a gidan, salamarku za tă kasance tare da shi, in kuwa babu, salamarku za tă koma muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |