Luka 10:38 - Littafi Mai Tsarki38 Suna tafiya, sai ya shiga wani ƙauye, wata mace kuma mai suna Marta ta sauke da shi a gidanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Yayinda Yesu da almajiransa suna cikin tafiya, sai ya kai wani ƙauye inda wata mace mai suna Marta ta marabce shi a gidanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |