Luka 10:37 - Littafi Mai Tsarki37 Sai ya ce, “Wanda ya nuna masa jinƙai.” Sai Yesu ya ce masa, “Kai ma, ka je ka riƙa yin haka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Masanin dokoki ya amsa ya ce, “Wanda ya nuna masa jinƙai.” Yesu ya ce masa, “Je ka, ka yi haka nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |