Luka 10:35 - Littafi Mai Tsarki35 Kashegari ya ɗebo dinari biyu ya ba maigidan, ya ce, ‘Ka yi jiyyarsa, duk kuma abin da ka ɓatar bayan wannan, in na dawo sai in biya ka.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Kashegari, sai ya ɗauki dinari biyu, ya ba wa mai masauƙin ya ce, ‘Ka lura da shi, bayan na dawo, zan biya ka duk abin da ka ƙara kashewa a kansa.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |