Luka 10:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai ga wani masanin Attaura ya tashi tsaye yana gwada shi, ya ce, “Malam, me zan yi in gaji rai madawwami?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Wata rana, sai wani masanin dokoki ya miƙe tsaye don yă gwada Yesu. Ya tambaya ya ce, “Malam, me zan yi don in gāji rai madawwami?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |