Luka 10:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ga shi, na ba ku ikon taka macizai da kunamai, ku kuma rinjaye a kan dukan ikon Maƙiyi, ba kuwa abin da zai cuce ku ko kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Na ba ku iko da za ku tattaka macizai, da kunamai, ku kuma shawo kan dukan ikon abokin gāba, kuma ba wani lahani da zai same ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |