Luka 1:80 - Littafi Mai Tsarki80 Sai ɗan yaron ya girma, ya ƙarfafa a ruhu. Ya kuwa zauna a jeji har ranar bayyanarsa ga Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202080 Yaron kuwa ya yi girma ya kuma ƙarfafa a ruhu; ya zauna a hamada sai lokacin da ya fito a fili ga mutanen Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |