Luka 1:79 - Littafi Mai Tsarki79 Domin yă haskaka na zaune cikin duhu, Da waɗanda suke zaune a bakin mutuwa, Domin ya bishe mu a hanyar salama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202079 don yă haskaka a kan waɗanda suke zama cikin duhu, da kuma cikin inuwar mutuwa, don yă bi da ƙafafunmu a hanyar salama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |