Luka 1:76 - Littafi Mai Tsarki76 Kai kuma, ɗan yarona, za a ce da kai annabin Maɗaukaki, Gama za ka riga Ubangiji gaba, Domin ka shisshirya hanyoyinsa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202076 “Kai kuma, ɗana, za a ce da kai annabin Maɗaukaki; gama za ka sha gaban Ubangiji don ka shirya masa hanya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |