Luka 1:71 - Littafi Mai Tsarki71 Yă cece mu daga abokan gābanmu, Har ma daga dukan maƙiyanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202071 cewa zai cece mu daga abokan gābanmu daga kuma hannun dukan waɗanda suke ƙinmu အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Bayan kwanaki masu yawa zan ziyarce ka, a cikar waɗannan shekaru, za ka koma ƙasar duwatsun Isra'ila, wadda ta farfaɗo daga masifar yaƙin da ta sha, ƙasa inda jama'a suka tattaru daga sauran al'umma masu yawa, wadda a dā ta yi ta lalacewa, sai da aka fito da mutanenta daga cikin al'ummai, yanzu kuwa dukansu suna zaman lafiya.