Luka 1:66 - Littafi Mai Tsarki66 Duk waɗanda suka ji kuwa suka riƙe a zuciyarsu, suna cewa, “Me ke nan ɗan yaron nan zai zama?” Gama ikon Ubangiji yana tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202066 Duk waɗanda suka ji wannan kuwa sun yi mamaki suna cewa, “To, me yaron nan zai zama?” Gama hannun Ubangiji yana tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |