61 Sai suka ce mata, “Ai kuwa, ba wani ɗan'uwanku mai suna haka.”
61 Sai suka ce mata, “Ba wani a cikin danginku mai wannan suna.”
amma uwa tasa ta ce, “A'a, Yahaya za a sa masa.”
Sai suka alamta wa ubansa, suna neman sunan da yake so a sa masa.
Akwai wani mutum da Allah ya aiko, mai suna Yahaya.